Sunday, 5 August 2018

Bayan ajiye mukaminshi, mataimakin gwamnan jihar Kano ya kaiwa Kwankwaso ziyara

A yaune mataimakin gwamnan jihar Kano, farfesa Hafiz Abubakar ya ajiye mukaminshi inda ya bayyana cewa gwamnan na wulakantashi da ci mai fuska da kuma rashin girmama mumakaminshi na mataimakin gwamna.


Jaridar Rariya ta ruwaito cewa, bayan yin murabus daga mukamin nashi, Farfesa Hafiz ya kaiwa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ziyara.

No comments:

Post a Comment