Tuesday, 21 August 2018

BUHARI MUTUM NE MAI GUDUN DUNIYA

Shugaba Buhari yana zaune a falon da ko irin wallpaper dinnan na zamani babu a jikin bango, labulen dake falon ba wani na daban bane, hatta na falon Biyora yafishi kyau....


Kujerar dake zaune a falon ko kusa baza hadata da wacce ke falona ba, duk da kasancewata dan karamin talaka.

Gaskiyar magana Shugaba Buhari mutum ne mai gudun duniya, wanda bai damu da tara abun duniya ba.

Ikon Allah lallai lamarin shugaba Buhari sai shi kawai.
Daga Rabiu Biyora

No comments:

Post a Comment