Friday, 17 August 2018

Buhari Ya Amince A Kashe Naira Bilyan 61.4 Domin Samar Da Ruwan Sha Da Inganta Muhalli a Kano

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a kashe naira  bilyan 61.4 domin samar da wadataccen ruwan sha tare da kula da tsaftar muhallin a Kano da kewaye.


rariya.

No comments:

Post a Comment