Wednesday, 8 August 2018

Bukola Saraki ya kaiwa IBB ziyara

Kakakin majalisar Sanatoci, Bukola Saraki ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ziyara a gidanshi dake jihar Naija, yaace yanason girmama manyan mutane ta hanyar kai musu ziyara.


No comments:

Post a Comment