Wednesday, 22 August 2018

Bukola Saraki ya yi wa Buhari gugar-zana

Bayan da Shugaban Kasa Muhammadu  Buhari yayi doguwar tafiya a kasa wacce ke nuna yana cikin koshin Lafiya ba kamar yadda masu adawa suka zata ba.Shi kuma shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki sai aka nuno shi akan Doki yana kilisa, har ya bayyana cewa, Mara koshin lafiya baya iya hawa kan doki yayi sukuwa....

Alama dai na nuna gugar zana yakewa Shugaba Buhari.
Rabiu Biyora.

No comments:

Post a Comment