Saturday, 18 August 2018

Chelsea ta lallasa Arsenal 3-2

Chelsea ta lallasa Arsenal a nasarar ta ta biyu tun da aka fara gasar cin kofin Firimiya a satin daya gaba da ci 3-2, Arsenal kuwa sunyi rashin nasara sau biyu kenan a jere.


Pedro, da Moratane suka fara ciwa Chelsea kwallaye biyu kamin daga baya Arsenal ta ramasu ta hannun Mkhitariyan  da Iwobi, ana kusa da mintunan karshe Alonso ya ciwa Chelsea kwallo ta uku wadda a haka aka tashi wasan.

Eden Hazard da aka sawo bayan hutun rabin lokaci ya taka rawar gani sosai a wasan.

No comments:

Post a Comment