Friday, 17 August 2018

Da kace baka taba zuwa gida ko ofishin Bukola Saraki ba, inane nan?>>Dino Melaye ya tambayi Oshiomhole

Sanata, Dino Melaye ya yiwa shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole tsiya inda ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumunta sannan yace, Oshimhole yace wai be taba zuwa gida ko ofis din Bukola Saraki ba.Ya kara da cewa, Dan Allah jama'a inane nan?.

No comments:

Post a Comment