Tuesday, 21 August 2018

Dan Sarkin Daura ya sha kwalliya

Dan gidan sarkin Daura kenan a wannan hoton daya sha kwalliyar Sallah kamar yanda me daukar hoton shugaban kasa, Bayo Omoboriowo ya bayyana, muna fatan Allah ya yiwa rayuwarshi Albarka.


No comments:

Post a Comment