Sunday, 5 August 2018

Dan Takarar Gwamnan Sokoto A PDP Tare Da Magoya Bayansa Su Dubu 30 Sun Koma APC

Tsohon dan takarar gwamnan Sokoto a jam'iyyar PDP, Hon. Yusuf Suleiman ya canza sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC tare da dubban magoya bayansa su kimanin dubu talatin.


Yusuf Suleiman ya yi Ministan sufuri a Nijeriya kamin daga bisani aka mayar da shi ma'aikatar wasanni a zamanin mulkin Goodluck Jonathan.
Rariya

No comments:

Post a Comment