Thursday, 9 August 2018

Duba yanda jama'a suka taru a wajan bude ofishin Kwankwasiyya a jihar Nasarawa

Da alama canja shekar da jagoran kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yayi daga   APC zuwa PDP bata sa wasu masoyanshi juya mai bayaba, wadanan hotunan irin yanda jama'a suka fitone da jajayen huluna a jihar Nasarawa wajan kaddamar da ofishin Kwankwasiyyar.


Sanata Kwankwaso dai na daya daga cikin wadanda ake sa ran zasu fito neman takarar shugabancin kasarnan a zaben shekarar 2019.


No comments:

Post a Comment