Friday, 24 August 2018

Duba Yanda shugaba Buhari yayi Sallar Juma'a

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya gudanar da Sallar Juma'a yau a babban masallacin garin Daura, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment