Friday, 10 August 2018

Dubi ganawar karshe tsakanin tsakanin Buhari da Femi Adesina

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da yake ganawar karshe da me magana da yawunshi, Femi Adesina a yayin da yake shirin tafiya Landan fara hutun kwanaki goma.

No comments:

Post a Comment