Thursday, 23 August 2018

Dubi karamin yaron da ya haddace Qur'ani

Ilimi hasken rayuwa, wani karamin yarone a wadannan hotunan daga jihar Borno da ya haddace Qur'ani gaba dayanshi.Yaron me suna Shafiq Ahmad ya samu karramawa saboda wannan baiwa da Allah ya mishi, Muhammad Chiroma ne ya bayyana haka a dandalinshi na shafin Facebook inda ya yiwa mafaifin yaron, Ahmed Shehu addu'ar Allah ya saka mi da Alheri bisa kokarin karantar da dan nashi.


No comments:

Post a Comment