Sunday, 12 August 2018

Duk da sabon me horasa da 'yan wasa, Arsenal tayi rashin nasara a wasanta na farko

Duk da sabon me horas da 'yan wasa Unai Emery da Arsenal ta sayo amma ga dukkan alamu sakamakon wasan da suka saba samu ba zai canjaba nan kusa, a wasan su na farko a gasar cin kofin Firimiya da suka hadu da Manchester City sunsha kashi da ci 2-0.


A tarihi dai dama sau goma Emery da Fuardiola suna haduwa kuma duk wasa Guardiolanne ke yin nasara akanshi, wannan wasan ma bata canja zani ba.

Sterling da silva ne suka ciwa Man City kwallayen

No comments:

Post a Comment