Saturday, 11 August 2018

GANDUJE YA DAUKI NAUYIN KARATUN MARAYU 100 DA SUKA RASA IYAYE A RIKICIN BOKO HARAM

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Ya Jagoranci Karbar Karin Yara Guda 100 Wadanda suka rasa iyayensu a Ibtilain Boko Haram a Jihar Borno don Daukar Nauyin Karatunsu a Makarantar da Gwamnatin Jihar Kano ta bude don Tallafawa wanda irin wannan Ibtilain ya ritsa dasu.rariya

No comments:

Post a Comment