Wednesday, 15 August 2018

Gwamna El-Rufai ya kaiwa Sheikh Algarkawee ziyara

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kaiwa shahararen malamin nan na jihar Kaduna da masu garkuwa da mutane suka sake amma daga baya suka sakoshi, watau Sheikh Adam Algarkawee.
No comments:

Post a Comment