Saturday, 4 August 2018

Gwamna Kashim Shattima ya jewa Janar Aliyu Gusau gaisuwa

Gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima kenan a yau, Asabar lokacin da ya jewa Janar Aliyu Gusau ta'aziyyar matarshi data rasu a gidanshi dake Kaduna, muna fatan Allah ya kai rahama kamabarinta.
Dailytrust.

No comments:

Post a Comment