Saturday, 4 August 2018

Gwamnan Kano ya kaddamar da motar yakin neman zabenshi a 2019

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Yayin Kaddamar da Sabuwar Mota Kirar Toyota Sequqia Ta Yakin Neman Zaben Gwamna Karo na 2 wadda me baiwa gwamna shawara akan tallafawa matasa, Adamu Mukhtar Musa Unguwar Gini ya bayar Gudummawa. A jiya Juma'a.

SSA Social Media II,Kano.

No comments:

Post a Comment