Friday, 17 August 2018

Gwamnati Ta Bayyana Ranakun Hutun Babban Sallah

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Talata da Laraba ; 21-22 ga watan Agusta na 2018 a matsayin ranakun hutun Sallar Layya ( Babban Sallah).


Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdurahman Danbazau ( Mai Ritaya) ya nemi al'ummar Nijeriya su yi amfani da wadannan ranakun hutun wajen rungumar dabi'un sadaukarwa da soyayya.
Rarita.

No comments:

Post a Comment