Thursday, 23 August 2018

Gwamnonin jihohin Kano, Katsina da Imo sun kaiwa shugaba Buhari gaisuwar Sallah

Gwamnonin jihohin Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje dana Katsina, Aminu Bello Masari dana Imo, Rochas Okorochas da Sanata Kabiru Gaya kenan tare da wasu jigogi a jam"iyyar APC lokacin da suka kaiwa shugaba Buhari ziyara a garin Daura.


No comments:

Post a Comment