Thursday, 23 August 2018

Gwamnonin jihohin Ogun da Filato sun jewa Shugaba Buhari gaisuwar Sallah

Gwamnonin jihohin Filato da Ogun, Ibikunle Amosun da tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzo Kalu ne a wadannan hotunan lokcin da suka je gidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari dake mahaifarshi a garin Daura dan yimai gaisuwar Sallah.


A cikin tawagar akwai kuma, shugaban VON Osita Okechuku da kuma tsohon dan takarar gwamna a jihar Ogun karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Ayogu Eze.
No comments:

Post a Comment