Friday, 17 August 2018

Hadiza Gabon tayi murnar zagayowar ranar 'yancin kasarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tayi murnar zagayowar ranar 'yancin kasarta ta Gabon, Hadizar ta saka wannan hoton na sama a dandalinta na sada zumunta dake bayyana farin ciki da wannan rana.


Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment