Saturday, 25 August 2018

Hadiza Gabon 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka birge, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan alheri.

No comments:

Post a Comment