Monday, 20 August 2018

Hafsat Idris a Muzdalifa

Bayan hawan Arfa da akayi a yau, Litinin, jarumar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton inda ta bayyana cewa gurin da zatayi kwanan Muzdalifa kenan, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment