Sunday, 12 August 2018

Hafsat Idris tare da matar gwamnan Kebbi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ce a wadannan hotunan tare da matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Bagudu, tace akwai wani shiri na musamman da suke tare wanda zai bayyana kwanannan.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment