Sunday, 19 August 2018

Hajjin Bana: Anyi ruwa a Mina

Rahotanni daga birnin Mina na kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa an tafka ruwan sama mai karfin gaske a Yammacin yau Lahadi, yayin da Alhazai ke shirin hawan Arafa gobe Litinin Idan Allah ya kaimu.


No comments:

Post a Comment