Sunday, 19 August 2018

Hajjin Bana: Jaruman fina-finan Hausa a Mina

Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa da sukaje aikin Hajji sun saka hotunan su a yayin da suke Mina inda gobe za'a hau Arfa tare dasu. Daga cikin jaruman akwai Hafsat Idris, Mansurah Isah da Saratu Gidado, Daso.Akwai kuma Sadik Zazzabi da me bayar da umarni Aminu Saira da mawaki, Ali Isah Jita da Samira Ahmad.

Muna fatan Allah ya amsa Ibada.


No comments:

Post a Comment