Friday, 10 August 2018

Har Yanzu Muna Binciken Akpabio>>EFCC

Hukumar EFCC ta jaddada cewa har yanzu tana ci gaba da binciken Tsohon Gwamnan Akwa Ibom kuma dan majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio game da zargin karkatar da Naira Bilyan 100.


A jiya Laraba ne dai, Sanata Akpabio a lokacin da yake jawabi a wurin bikin barin PDP ya koma APC, ya yi ikirarin cewa EFCC ta wanke shi daga zargin da ake yi masa na karkatar da wasu kudade a lokacin da yake Gwamnan jihar.

No comments:

Post a Comment