Thursday, 9 August 2018

Harshen Hausa Na Ci Gaba Da Samun Karbuwa A Tsakanin Makka Da Madina


A bana ma hukumar kasar Saudia ta bada damar karantar da Alhazai da harshen Hausa a cikin masallacin Manzo (SAW) dake Madina.A na karantarwar ne a kullum a tsakanin Magriba da Isha'i.

No comments:

Post a Comment