Saturday, 18 August 2018

'Hausawa akawai abin takaici, wai idan kayi rubutu da hausa baka waye ba'

Wata baiwar Allah ta bayyana irin yanda wani abu da hauwasawa keyi yake ci mata tuwo a kwarya, abin kuwa shine, irin yanda wasu ke kokarin nuna cewa sun waye ta hanyar sukar masu rubutu da Hausa da kuma masu sauraron wakokin Hausa.


Tace, amma Inyamurai da Yarbawa kam suna Alfahari da yaren da kuma al'ummarsu.

No comments:

Post a Comment