Friday, 31 August 2018

Hoton shugaba Buhari, A'isha, da Dolapo daya dauki hankula

Shugaban kasa, Muhammdu Buhari tare da uwargida, Hajiya A'isha Buhari kenan a wannan hoton tare da matar matimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo, jiya a gurin taron mata masu burin tsayawa takarar siyasa da aka gudanar.


Hoton ya kayatar sosai sannan kuma ya dauki hankula.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment