Thursday, 2 August 2018

HOTUNA: Saraki, Tambuwal da Ortom sun ziyarci hedikwatar jam’iyyar PDP

A yau Alhamis ne shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom suka ziyarci hedikwatar jam’iyyar PDP.


Idan ba a manta ba dukkan wadannan jiga-jigan ‘yan siyasa sun fice daga jam’iyyar APC ne.
No comments:

Post a Comment