Sunday, 5 August 2018

Hotunan Daso da mijinta: Mu ustazaine>>Injita

Tauraruwar fina-fina Hausa, Saratu Gidado kenan da mijinta a wadannan hotunan, ta bayyana cewa su ustazaine sannan kuma ta kara da cewa, a yi musu addu'a.Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment