Wednesday, 29 August 2018

Hotunan Hajiya Hafsat Idris daga kasa me tsarki

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris na daga cikin wadanda sukayi aikin Hajjin Bana na 2018, ta saka wadannan kayatattun hotunan nata da ta dauka a kasa me tsarki a sandalinta na sada zumunta.Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida Lafiya.


No comments:

Post a Comment