Friday, 17 August 2018

Hotunan Halima Atete a Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete kenan a wadannan hotunan nata inda take a kasa me tsarki dan yin aikin Hajji, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a.Muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment