Thursday, 23 August 2018

Hotunan hawan sallar sarkin Gombe

Me martaba sarkin Gombe, Dr. Abubakar Shehu Abubakar kenan a wadannan hotunan tare da tawagar fadawanshi lokacin da yake dawowa daga sallar Idi, hotunan sun kayatar, muna fatan Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana.


Allah ya maimaitamana.No comments:

Post a Comment