Sunday, 26 August 2018

Hotunan Rahama Sadau da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta dauka a kasa me tsarki inda taje aikin Hajjin bana.Ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment