Friday, 3 August 2018

Hotunan ziyarar shugaba Buhari a Bauchi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Bauchi a jiya, Alhamis, wadannan hotunan yanda jama'ar jihar suka fito suka mai tarba ta karamci kenan, nan ba da dadewa ba ake sa ran shugaban zai fara hutun kwanaki 10 a birnin Landan.


No comments:

Post a Comment