Friday, 31 August 2018

Hotunan ziyarar shugabar Jamus a Najeriya

Shugabar Jamus Angela Merkel kenan a lokacin da ta kawo ziyara Najeriya inda ta gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment