Tuesday, 7 August 2018

Hukumar DSS Ta Yi Sabon Shugaba

Gwamnatin tarayya ta sanar da Matthew B. Seiyefa a matsayin mukaddashin babban daraktan hukukar DSS.


Mista Matthew yana daya daga cikin manyan daraktocin hukumar ta DSS, sannan kuma nadin nasa ya biyo bayan tsige shugaban hukumar Lawal Daura da mukaddashin shuganan kasa Yemi Osinbajo ya yi a yau Talata sakamakon zarginsa da tura jami'an DSS majalisa ba bisa ka'ida ba.

No comments:

Post a Comment