Friday, 17 August 2018

IBB yayi murnar cika shekaru 77

A yau juma'a 17,August 2017, tsohon shugabankasa Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ke murnar cikarsa shekaru 77 a Duniya.


Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment