Thursday, 2 August 2018

IDAN SHEKAU YA DAWO APC Za'a Yafe Masa Zunubansa A Kuma Karrama Shi

Idan Shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau Ya Dawo Jam'iyyar APC Za A  Yafe Masa Dukkan Zunuban Sa Har Ma A Ba Shi Lambar Yabo Ta Girmamawa. Lauya mai fafutukar kwato hakkin talakawa Barista Audu Bulama Bukarti ne ya wallafa hakan a shafinsa na Facebook.


Fassarar Sarauniya.

No comments:

Post a Comment