Monday, 20 August 2018

Iska me tsanani ta dauke rigar Ka'aba

Ranotanni daga kasar Saudiyya sun bayyana cewa ruwan da akayi da iska me karfi jiya Lahadi tayi sanadin dagewar rigar Ka'aba wadda har sai da aka ga wata tsohuwar kofar Ka'abar da aka kulle.Masana yanayin kasar dai sunyi hasashen cewa a yau, Litinin Ranar Arfa za'a yi zafi me tsanani a kasar. Muna fatan Allah ya amsa ibadun mahajjata yasa ayi lafiya a dawo lafiya.

No comments:

Post a Comment