Saturday, 11 August 2018

Jamila Nagudu tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, jamila Nagudu tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment