Wednesday, 1 August 2018

Jibril Indimi da matarshi Hadiza sun samu karuwar diya mace

Dan gidan attajirin dan kasuwarnan na garin Maiduguri, Jibril Indimi da matarshi, Hadiza sun samu karuwar diya mace, Masoyan sunyi aurenen a watan Janairu na shekarar 2016 data gabata.


Muna fatan Allah ya raya ya kuma Albarkaci tayuwarta.


No comments:

Post a Comment