Saturday, 25 August 2018

Jikan Sheik Ja'afar Mahmud

Wannan shine Ja'afar Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo, jikan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, dan wajen Zainab Ja'afar Mahmud Adam babbar 'yar Marigayin. 


Muna addu'ar Allah ya raya shi,  ya kuma sa ya gado kakansa da mahaifinsa.
Rariya.


No comments:

Post a Comment