Monday, 20 August 2018

Kaci taliyar karshe>>Madam Korede ta gayawa shugaba Buhari

Jarumar fina-finan Hausa masoyiyar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ake kira da Madam Korede ta caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari inda tace yaci taliyar karshe.


Gadai abinda tace kamar haka:

'Pmb wlh zakaci taliyan karshe,wato nufinka kwankwasorm yabika yakwashe duk jama'an da Allah yabashi duk subika Kai Kuma gagina goben ka koh? Kaime wayyo koh ,Toh ahirdinka dakai da jama'an ka ,mubazamubika wlh,Kuma zaben bana munshirya saboda gidankama baka shareba 🤷 ,abuna biyu shine mu yan kwankwassiya yan amanane , iyawuya anatare ,Dan haka daga daura sai madobi 😋😋😋💓 inji madam korede'

No comments:

Post a Comment