Friday, 17 August 2018

Kalli bakar taliya

A al'ada, irin taliyar da muka saba gani daci anan kasarmu itace fara, amma da yake Duniya kullun ci gaba take kuma ana kara samun kirkire-kirkire dan inganta rayuwa, yau sai gashi munyi arba da bakar taliya.Hotunan taliyar ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta da muhawara inda akaita bayyan mabanbanta rayoyi.

No comments:

Post a Comment