Saturday, 4 August 2018

Kalli Buhari Al-amin tare da Atiku Abubakar

Tauraron fina-finan Hausa, Buhari Al-amin kenan a wannan hoton nashi tare da tsohon mataimakin shugaban kasa, me neman takarar shugabancin kasarnan, Atiku Abubakar.

No comments:

Post a Comment