Monday, 6 August 2018

Kalli dandazon jama'ar da suka tarbi Abdulmumini Jibril dan nuna goyon baya a gareshi da shugaba Buhari

Wadannan hotunan irin tarbar da jama'ar mazabar dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibril suka mishi kenan a yayin da ya kai musu ziyara dan su nuna mishi goyon bayansu gareshi da kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
No comments:

Post a Comment